Tuesday, 16 October 2018

Karanta abinda T.Y Shaban ya cewa Nura Hussain akan wannan hoton

Wannan hoton tauraron fina-finan Hausa, Nura Hussain ne tare da gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, abokin aikinshi, TY Shaban ya saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta inda yake cewa Nuran yaji tsoron Allah.


TY yace, wannan hoton hadawa aka yi? Mallam Nura aji tsoron Allah, kada neman Duniya ya rufe mana ido, mu sauka daga doron gaskiya.

Wasu dai na ganin cewa a wannan dakin da suke zaunene aka nadi wannan hoton bidiyon dake nuna gwamnan Kano din yana karbar daloli.

Wasu sun mayarwa da T. Y martani kamar haka:

No comments:

Post a Comment