Thursday, 18 October 2018

Karanta abinda wannan matashin ya so yayi akan Buhari

Wani bawan Allah masoyin shugaba Buhari ya bayyana a shafinshi na dandalin Twitter cewa, yaje shan koko da kosai ya ji wasu na maganar siyasa, wai jira kawai yayi yaji sun zagi Buhari ya tada fada.


Saidai wasu da suka bayyana ra'ayoyinsu akan wannan magana tashi sun bashi shawarar cewa fada bashi da fa'ida.

No comments:

Post a Comment