Saturday, 13 October 2018

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta bayar da wani yace ta rage yawo

Wani ya baiwa tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi shawarar cewa' a dinga rage yawo' saidai Nafisar ta bashi amsar cewa, Allah ya bani kafafu, ya kuma bani canji a Aljihu kuma kace in rage yawo?.


Ta ci gaba da cewa, hakan ba zai yiyu ba, kaima Allah ya baka na yawon.

No comments:

Post a Comment