Friday, 5 October 2018

Karanta ayyukan da marigayi 'Yaradua yayi duk da be cika shekaru 2 a mulki ba

UMARU MUSA 'YAR'ADUA: Bai Cika Shekaru Biyu A Mulki Ba Amma

- ya kara albashin ma'aikata
- ya kara albashin sojoji 
- ya kara kudin alawus din NYSC 
- ya kara albashin 'yan sanda


- ya rage farashin man fetur
- ya rage farashin kayan abinci
- ya kuma samar da tituna da dama

Alla ya jikanka.
Daga Hajiya Jamila (Yar Baba Mataimaki)

No comments:

Post a Comment