Tuesday, 30 October 2018

Karanta hanya daya da za'abi waja magance matsalar lalatar da ta yi yawa a cikin al'umma

Wani bawan Allah ya bayar da shawara akan hanyar da yake tunanin zata kawo karshen lalatar da ta yi yawa a cikin al'umma.


Yace maslaha shine duk wanda ke da hali yayi aure kawai. 

Ya kara da cewa duk wani dogon turanci da za ayi ba saukin da zai kawo.

No comments:

Post a Comment