Friday, 5 October 2018

KARANTA KA KARU: AMFANIN AUREN MATA DA YAWA

Wani malamin addini mai suna Najeeb Kazaure yake cewa:

 "Dadin aure kana da mata hudu suna ta tsere da juna wajen kyautata maka kamar kamfunan sadarwa suke, irin su MTN da Etisalat da kuma kamfuna jiragen sama, da zaran wannan ya rage farashi sai wannan ya fito da bonus. 


Amma mace guda daya tilo kamar kamfanin lantarki ce, idan ta ga dama sai tayi maka difffff ... kaga ai dole ne a samu matsala".
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment