Friday, 12 October 2018

Karanta ka karu

Wannan wani bawan Allah ne da yayi wani rubutu me amfani ga masu lura da hankali, yace, idan ka rufe idonka dan kada kaga mutumin banza to sai mutumin kirki ya wuce baka ganshi ba.


Ya kara da cewa, kai dai yi addu'a Allah ya tsareka da mugun gani da kuma mugun ji.

Amin.

No comments:

Post a Comment