Saturday, 27 October 2018

Karanta yanda wata mata ta wanke wani da ya rainawa mata hankali

Wata baiwar Allah tayi kaca-kaca da wani da ya fadi wasu kalamai da basu dace ba akan mata ta shafin Twitter.

Bawan Allahn yayi korafine akan yanda wasu mata ke kasancewa bayan sun yi aure sun haihu.

Karanta abinda yace da yanda ta wankeshi, abinda ya matukar dauki hankula.

No comments:

Post a Comment