Monday, 1 October 2018

Karin hotuna daga bikin ranar 'yanci

Wadannan karin hotunan yanda soji suka yi fareti ne a Eagle Square wajan bikin cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka, hotunan sun kayatar.
No comments:

Post a Comment