Sunday, 28 October 2018

Karin hotuna daga tattakin wayar da kai akan cutar daji

Wadannan karin hotunane daga tattakin wayar da kai akan cutar daji wanda aka gudanar jiya a babban birnin tarayya, Abuja, karkashin jagorancin matar gwamnan jihar Kebbi Dr. Zainab da kuma mijin nata gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu.Sannannun fuskoki daga kudu da Arewacin kasarnan sun halarci wannan tattaki.

Daga cikin su akwai, Mansurah Isah, Saratu Gidado, Daso, Korede Bello, Shehu Abdullahi, Bello Muhammad Bello, General BMB matar 2face idibia, dadai sauransu.


No comments:

Post a Comment