Thursday, 11 October 2018

Karin hotunan kamin biki na Ado Gwanja da sahibarshi

A gobe, Juma'ane idan Allah ya kaimu za'a daura auren tauraron mawakin Mata, Ado Isa Gwanja da sahibarshi, Maimunatu, wadannan wasu kayatattun hotunan masoyan ne da suka sha kyau.


Muna fatan Allah ya sa ayi lafiya ya kuma tabbatar da Alheri.
No comments:

Post a Comment