Friday, 19 October 2018

Kasar China zata yi watan kirkira

Wani birni a kasar China na shirin yin wata wanda zai rika haskaka garin da dare. Birnin na Chengdu zai maye fitilun kan titi da wannan watan na kirkira da zasu yi.


Mahukuntan birnin sun tabbatar da cewa, nan da shekarar 2020 za'a kammala wannan aiki, kamar yanda jaridar Daily Mail ta ruwaito.


No comments:

Post a Comment