Tuesday, 9 October 2018

Kayataccen hoton Ado Gwanja da sahibarshi

Tauraron mawakin Mata kuma jarumin fina-finan Hausa, Ado Isa Gwanja kenan a wadannan kayatattun hotunan inda yake tare da sahibarshi, Maimunatu wadda ranar juma'arnan me zuwa in Allah ya yadda za'a daura musu Aure.Sunsha kyau, tubarkallah, muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma sanya Alheri.

No comments:

Post a Comment