Saturday, 6 October 2018

Kayatattun hotuna daga gurin bikin yaye sojoji inda Osinbajo ya wakilci Buhari

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wadannan hotunan inda ya wakilci shugaban kasa a wajan bikin yaye sojojin da aka baiwa horon aiki a jihar Kaduna da ya wakana yau, Asabar.Hotuna daga gurin bikin sun kayatar sosai.

No comments:

Post a Comment