Friday, 5 October 2018

Ku kalli yanda wani dan sanda ya shakeni ya kuma nusheni>>Dino Melaye

Sanata Dino Melaye ya saka wadannan hotunan a dandalinshi na sada zumunta inda yace ku kalli yanda 'yan sanda suka shakeni da kuma naushi, ya kara da cewa wani mataimakin kwamishina ya ci zarafinshi.Manyan jam'iyyar PDP dai sun yi zanga-zanga akan zaben Osun inda suka ce APC ta yi murdiya a zaben.


No comments:

Post a Comment