Sunday, 14 October 2018

Kwankwaso ya kaiwa Atiku da Peter Obi ziyara

A yayin da ake rade-radin cewa tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankaso zai fita daga jam'iyyar PDP saboda batun dan takarar gwamnan jihar Kano da jam'iyyar ta kwace daga hannun sirikinshi.


Sai gashi jiya, kwankwason da magoya bayanshi sun kaiwa Atiku Abubakar da Peter Obi gaisuwar mubaya'a.


No comments:

Post a Comment