Monday, 8 October 2018

KWANKWASO YA KASHE WAYAR SA

Daga jahar Rivers garin fatakwal masu ruwa da tsaki tare da kafatanin yan takarar gwamna a  jamiyyar PDP sun hallara kowa yazo amma banda madugu ankira wayar sa tun ana samu har an dena samunsa. 


Ko mai yasa madugu yayi hakan  bayan da yaddar sa da amincewar sa aka sanya wannan zaman?
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment