Thursday, 11 October 2018

Kwankwaso yace zai fita daga PDP idan...

Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi barazanar ficewa daga jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar ADC idan har uwar jam'iyyar ta PDP ta cire sunan dan Kwankwasiyya daga jerin 'yan takara.


Wata majiya ta nuna cewa, yunkurin shugabannin PDP na kasa wajen sulhunta bangaren Kwankwaso da na Sanata Mas'ud El Jibril Doguwa ya ci tura inda dukkanin bangarorin suka ki amincewa da yarjejeniyar da aka cimma na raba 'yan takarar gida biyu.
Rariya.

No comments:

Post a Comment