Friday, 5 October 2018

Almara ko Gaske?

Wannan hoton wani majiyin karfine da ya dauki buhunan sumunti 10 a kanshi kamar yanda rahotanni suka bayyana, har kyautar kudi ya samu saboda wannan bajintar da ya nuna.

No comments:

Post a Comment