Monday, 15 October 2018

Lashe zaben fidda gwanin PDP na Atiku kamar zuwan Najeriya gasar cin kofin Duniya ne

Wata baiwar Allah ta bayyana ra'ayinta akan lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP da Atiku Abubakar yayi, ta bayyana cewa, Lashe zaben fidda gwanin PDP da Atiku yayi kamar zuwan Najeriya gasar cin kofin Duniya ne.


Ta kara da cewa, mun san babu inda za'aje.

No comments:

Post a Comment