Thursday, 25 October 2018

Lawal Ahmad da iyalinshi na murnar cika shekaru 10 da yin aure

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad kenan tare da iyalinshi a wadannan kayatattun hotunan inda suke murnar cika shekaru 10 da yin aure, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment