Friday, 26 October 2018

Lawal Ahmad da matarshi: Yayi wa masoyanshi gaisuwar Juma'a

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad kenan da matarshi a wannan hoton ya yiwa masoyanshi gaisuwar Juma'a, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment