Wednesday, 3 October 2018

Lawal Ahmad ya bayyana diyarshi da ta fara zuwa makaranta

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya bayyana diyarshi da ta fara zuwa makaranta me suna, Fatima Qauwama Lawal Ahmad, yace, Sabuwar daliba, Allah ya yi mi Albarka yasa Albarka a karatun da zaki fara Ameen.Muna fatan Allah ya karba.

No comments:

Post a Comment