Tuesday, 16 October 2018

Mace me kamar maza

Wannan hoton wata matashiyace dake aikin kanikanci dake ta yawo a shafukan sada zumunta, da dama sun yaba mata yayin da wasu ke ganin aikin be dace da itaba, koma dai menene muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment