Sunday, 21 October 2018

Mai shari'a Idris Kutigi ya rasu

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJIUN

Allah Ya yiwa Tsohon Alkalin Alkalai, Mai Shari'a Idris Legbo Kutigi rasuwa. Allah Ya gafarta masa (Amin)


No comments:

Post a Comment