Monday, 1 October 2018

Mansurah Isah tayi shigar kaya kalar tutar Najeriya dan murnar ranar 'yanci

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah tayi shigar kaya kalar tutar Najeriya, tsanwa da fari dan nuna murnar ranar cikar Najeriya shekaru 58 da samun 'yancin kai.
No comments:

Post a Comment