Sunday, 28 October 2018

Maryam Booth na murnar zagayowar ranar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth na murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment