Thursday, 18 October 2018

Maryam Booth ta kammala bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta na daga cikin matasan da suka kammala bautar kasa a yau, muna tayata murna da fatan Allah yawa karatu Albarka.

No comments:

Post a Comment