Friday, 12 October 2018

Maryam Gidado na fama da rashin lafiya: Tana barar addu'a

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton inda ake mata karin ruwa, tana fama da rashin lafiya, ta yi rokon masoyanta da su saka ta a addu'a, muna fatan Allah ya bata lafiya.

No comments:

Post a Comment