Saturday, 13 October 2018

Maryam Gidado ta kara rokon a mata addu'ar samun sauki

A jiyane muka ji labarin rashin lafiyar Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado inda ta roki masoyanta da su sakata a addu'ar samun sauki, Maryam ta sake rokon masoyan nata da su dai ci gaba da mata addu'ar samun sauki.


Muna fatan Allah ya bata lafiya yasa kaffarane.

No comments:

Post a Comment