Friday, 26 October 2018

Maryam Gidado tare da mahaifinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata inda take tare da mahaifinta, kamar yanda ta bayyana a shafinta na sada zumunta, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment