Friday, 26 October 2018

Maryam Gidado 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan hoton nata inda take zaune cikin mota, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment