Monday, 1 October 2018

Matar Alfahari>>Ado Gwanja ya yabi sahibarshi

Tauraron mawakin Mata, Ado Isa Gwanja ya yabi sahibarshi, Maimunatu wadda nan da kwanaki kadan zata zama matarshi, Ado ya bayyanata da cewa, Matar Afaharice,muna fatan Allah yasa ayi lafiya.
No comments:

Post a Comment