Sunday, 7 October 2018

Me kyau me kyaune ko babu kwalliya>>Sa'adiya Kabala

Tauraruwar fina-finan Hausa, Sadiya kabala kenan a wadannan hotunan da ta sha kyau, tubarkallah, son kowa.., muna mata fatan Alheri.Tace, me kyau me kyaune koda bai yi kwalliya ba.


No comments:

Post a Comment