Wednesday, 31 October 2018

Messi ya warke ya dawo yin Atisaye

Bayan karyewar da yayi a hannun dama ya tafi hutun sati 3 a wasan da Barcelona ta buga da Sevilla wanda aka tashi barca na cin 4-2, Messi ya bayyana cewa ya dawo yin atisaye.


Messi ya bayyana ta dandalinshi na sada zumunta cewa ya dawo yin atisaye.

No comments:

Post a Comment