Friday, 5 October 2018

Ministar kudi ta kaiwa Shugaban kwastam ziyara

Ministar kudi, Zainab Ahmed ta kaiwa shugaban Kwastam, Hameed Ali ziyarar ban girma a ofishinshi inda ya zaga da ita cikin ma'aikatar ya kuma gabatar da ita ga wasu jami'an hukumar.

No comments:

Post a Comment