Monday, 8 October 2018

Mourinho zai iya komawa horas da Real Madrid

Bayan da ta yi rashin nasara sau 4 a jere, an fara rade-radin cewa Kungiyar Real Madrid zata kori kocinta, Julen Lopetegui ta maye gurbinshi da tsohon kocinta Jose Mourinho.


AS ta ruwaito cewa, me kungiyar ta Madrid, Perez abokine na Mourinho kuma suna da kyakkyawar alaka dan haka ana tunanin zai sake kiranshi kwanannan dan ya dawo a karo na biyu ya horas da kungiyar.


No comments:

Post a Comment