Friday, 5 October 2018

Mustafa Musty yayi rashin kakarshi me shekaru sama da 100

Tauraron fina-finan Hausa, Mustafa Musty yayi alhinin rasuwar kakarshi wadda yace ta zarta shekaru dari a Duniya, muna fatan Allah ya jikanta da Rahama ya kuma baiwa 'yan uwa hakurin rashi.

No comments:

Post a Comment