Thursday, 18 October 2018

Mutuminnan daya taso daga garinsu zuwa Abuja a Keke dan yaga Atiku ya isa Abuja

Mutuminnan daya taso daga garin Owerri na jihar Imo zuwa Abuja a kan Keke dan yaga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya isa hedikwatar jam'iyyar, yau, kwanaki 6 ya kwashe akan hanya kamin ya isa Abuja.No comments:

Post a Comment