Sunday, 7 October 2018

Na gano dabarar da mata keyi wa yara su yi bacci>>Adam A. Zango

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya saka wannan hoton na diyarshi tana bacci inda yace, Allah ya sakawa mata da Alkhairi.Ya kara da cewa, yanzu nasan irin dabarar da suke wa yara su saka su bacci.

No comments:

Post a Comment