Wednesday, 17 October 2018

Nafisa Abdullahi ta bayyana abinda ake cewa akanta a Facebook

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana irin tambayar da masu amfani da shafin Facebook ke yi akanta, Nafisar tace a shafin Facebook ne kawai zaka ji wani na tambayar wai da gaske Nafisa Abdullahi ta rasu?


A kwanakin baya ne dai mahaifiyar Nafisar ta rasu, muna fatan Allah ya jikanta.

No comments:

Post a Comment