Sunday, 21 October 2018

Nafisa Abdullahi ta fitar da tallar sabon fim dinta, Yaki A Soyayya

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta fito da tallar sabon fim dinta da ta shirya me suna, Yaki A Soyayya, ta saka tallar a shafukanta na sada zumunta inda ta dauki hankulan mutane aka yi ta bayyana ra'ayoyi akai.


Ainahin shirin dai dai 28 ga watan Disamba za'a nunashi a gidan silma.

Ga tallar:

No comments:

Post a Comment