Monday, 15 October 2018

Nafisa Abdullahi 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wannan kayataccen hoton nata da ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment