Sunday, 14 October 2018

Ni da Kwankwaso mun amince mu yi aiki tare>>Atiku

Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya amshi bakuncin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da mabiyanshi jiya kuma sun amince su hada hannu su yi aiki tare dan farfado da tattalin arzikin Najeriya daga durkushewa.

No comments:

Post a Comment