Saturday, 20 October 2018

Ni dan PDP ne>>Zaharadeen Sani

A yayin da babban zaben shekarar 2019 ke kara gabatowa, jama'a nata bayyana 'yan takarar da zasu goyi baya, tauraron fina-finan Hausa, Zahardeen Sani, Owner shima ya bayyana jam'iyyar da yake goyon baya.

Zaharadeen Sani ya saka wannan hoton na Atiku inda ya bayyana cewa ni dan PDP ne.

No comments:

Post a Comment