Friday, 19 October 2018

Nima a hada min bidiyo mana ina karbar Daloli

Bayan fitowar bidiyon dake nuna gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje yana karbar dalolo daga hannun 'yan kwangila da shafin Daily Nigerian yayi, gwamnatin ta bayyan cewa wannan bidiyo hadashi akayi.


Saidai a nashi martanin akan wannan magana, me shafin na Daily Nigerian, Jafar Jafar ya bayyana cewa, tunda sun ce muku ana iya hada bidiyon mutum yana karbar daloli, nima dan Allah ina jira a hada nawa ina karba.

No comments:

Post a Comment