Friday, 12 October 2018

Nomisgee ya haskaka a wannan hoton

Tauraron me gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin na Arewa24 kuma mawakin Gambara, Aminu Abba Umar wanda aka fi sani da Nomissgee kenan a wannan hoton nashi da ya haskaka, muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment