Wednesday, 31 October 2018

Osinbajo ya jewa Hamid Ali gaisuwar rashin matarshi

Mataimakin shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo ne a lokacin da ya jewa shugaban Kwastam, Hamid Ali ta'aziyyar rashin matarshi, Jummai da yayi.Muna fatan Allah ya jikanta ya gafarta mata da sauran 'yan uwa da suka rigamu gidan gaskiya.

No comments:

Post a Comment