Monday, 1 October 2018

PDP: Lado Danmarke , Jeremiah Useni, Bala Mohammed sun lashe zaben fidda gwani

Fitaccen dan siyasar jihar Katsina, Lado Danmarke ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da aka yi jihar Katsina.


A jihar Filato, Tsohon ministan Abuja, Jeremiah Useni ne ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da ak gudanar.

A jihar Bauchi kuwa, tsohon ministan Abuja, Sanata Bala Mohammed ne ya lashe zaben fidda gwanin.

A jihar Sokoto, mataimakin gwamnan jihar Ahmad Aliyu ne ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP din.
Premiumtimeshausa.

No comments:

Post a Comment