Monday, 8 October 2018

PDP Ta Baiwa Kwankwaso Da Saraki Tikitin Takarar Sanata: Tambuwal ma an bashi takarar gwamnan Sakkwato

Wata majiya mai tushe ta tabbatar da cewa PDP ta baiwa Kwankwaso tikitin takarar Sanata Mai wakiltar Kano ta Tsakiya.


Haka shi ma Bukola Saraki jam'iyyar PDP ta ba shi tikitin takarar Sanata Mai wakiltar Kwara ta Tsakiya a zaben 2019 mai zuwa.

Shi Ma Tambuwal Ya Zama Dan Takarar Gwamnan Jihar Sokoto A Karkashin PDP, Bayan Ya Fadi Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa.


No comments:

Post a Comment